WEBVTT

00:00:00.460 --> 00:00:05.099
2- Bustan Al-Huda

00:00:05.099 --> 00:00:07.860
3- Allah Ta’ala ya ce

00:00:07.860 --> 00:00:29.449
4- Musa ya ce wa mutanensa: Ku nemi taimako daga Allah kuma ku yi hakuri. Lallai kasa ta Allah ce. Yana gadar da ita daga wanda Yake so daga bayinSa, kuma ãƙibar ta kasance ga masu taƙawa.

00:00:29.649 --> 00:00:33.250
5- An kar~o daga Ibn Umar Allah Ya yarda da su duka ya ce

00:00:33.250 --> 00:00:37.250
6-Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce

00:00:37.250 --> 00:00:42.250
7-Mumini mai cudanya da mutane da hakuri da cutarwarsu

00:00:42.250 --> 00:00:50.009
8- Mafi girman lada fiye da mumini wanda baya cakudu da mutane kuma baya jurewa cutarwa

00:00:50.009 --> 00:00:52.780
Ibn Majah ne ya rawaito

00:00:52.780 --> 00:00:54.929
Amfani

00:00:54.929 --> 00:00:58.729
9- An karbo daga Ibrahim Al-Taymi Allah ya yi masa rahama ya ce

00:00:58.729 --> 00:01:07.530
10-Babu wani bawa da Allah yayi masa hakuri akan cutarwa, da hakuri akan musiba, da hakuri akan musiba.

00:01:07.530 --> 00:01:14.530
11- Sai dai idan an ba shi mafi kyawun abin da aka ba wani bayan ya yi imani da Allah
