1 00:00:00,460 --> 00:00:05,099 2- Bustan Al-Huda 2 00:00:05,099 --> 00:00:07,860 3- Allah Ta’ala ya ce 3 00:00:07,860 --> 00:00:29,449 4- Musa ya ce wa mutanensa: Ku nemi taimako daga Allah kuma ku yi hakuri. Lallai kasa ta Allah ce. Yana gadar da ita daga wanda Yake so daga bayinSa, kuma ãƙibar ta kasance ga masu taƙawa. 4 00:00:29,649 --> 00:00:33,250 5- An kar~o daga Ibn Umar Allah Ya yarda da su duka ya ce 5 00:00:33,250 --> 00:00:37,250 6-Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce 6 00:00:37,250 --> 00:00:42,250 7-Mumini mai cudanya da mutane da hakuri da cutarwarsu 7 00:00:42,250 --> 00:00:50,009 8- Mafi girman lada fiye da mumini wanda baya cakudu da mutane kuma baya jurewa cutarwa 8 00:00:50,009 --> 00:00:52,780 Ibn Majah ne ya rawaito 9 00:00:52,780 --> 00:00:54,929 Amfani 10 00:00:54,929 --> 00:00:58,729 9- An karbo daga Ibrahim Al-Taymi Allah ya yi masa rahama ya ce 11 00:00:58,729 --> 00:01:07,530 10-Babu wani bawa da Allah yayi masa hakuri akan cutarwa, da hakuri akan musiba, da hakuri akan musiba. 12 00:01:07,530 --> 00:01:14,530 11- Sai dai idan an ba shi mafi kyawun abin da aka ba wani bayan ya yi imani da Allah