WEBVTT

00:00:00.000 --> 00:00:06.339
Hadisai arba'in akan falalar sadaka

00:00:06.339 --> 00:00:10.900
An kar~o daga Abdullahi xan Umar Allah Ya yarda da su ya ce

00:00:10.900 --> 00:00:15.060
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce

00:00:15.060 --> 00:00:20.780
Lallai Allah yana da mutanen da ya kebance ni'ima domin amfanin bayinsa.

00:00:20.780 --> 00:00:24.300
Za a saka musu da abin da suka aikata

00:00:24.300 --> 00:00:31.030
Idan suka hana, sai ya kwace musu, ya mika wa wasu.

00:00:31.030 --> 00:00:36.109
Al-Tabarani da Al-Bayhaqi ne suka ruwaito, Albaniy ya inganta shi.
