1 00:00:00,000 --> 00:00:06,339 Hadisai arba'in akan falalar sadaka 2 00:00:06,339 --> 00:00:10,900 An kar~o daga Abdullahi xan Umar Allah Ya yarda da su ya ce 3 00:00:10,900 --> 00:00:15,060 Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce 4 00:00:15,060 --> 00:00:20,780 Lallai Allah yana da mutanen da ya kebance ni'ima domin amfanin bayinsa. 5 00:00:20,780 --> 00:00:24,300 Za a saka musu da abin da suka aikata 6 00:00:24,300 --> 00:00:31,030 Idan suka hana, sai ya kwace musu, ya mika wa wasu. 7 00:00:31,030 --> 00:00:36,109 Al-Tabarani da Al-Bayhaqi ne suka ruwaito, Albaniy ya inganta shi.