WEBVTT

00:00:00.460 --> 00:00:03.459
Orchard Al-Huda

00:00:03.459 --> 00:00:07.940
Allah madaukakin sarki yace

00:00:07.940 --> 00:00:14.939
Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa kana cikinsu

00:00:14.939 --> 00:00:23.600
Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa suna neman gafara

00:00:23.600 --> 00:00:26.600
An kar~o daga Fadalah ]an Ubaid Allah Ya yarda da shi

00:00:26.600 --> 00:00:31.600
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce

00:00:31.600 --> 00:00:36.600
Bawa ya tsira daga azabar Allah matukar ya nemi gafarar Allah

00:00:36.600 --> 00:00:38.789
Ahmed ne ya rawaito

00:00:38.789 --> 00:00:42.939
Amfani

00:00:42.939 --> 00:00:44.939
Daga Abu Burdah

00:00:44.939 --> 00:00:46.939
Cewar Abu Musa

00:00:46.939 --> 00:00:49.939
Akwai aminci guda biyu a cikin ku

00:00:49.939 --> 00:00:54.939
Fadinsa: Allah ba zai yi musu azaba ba alhali kana cikinsu

00:00:54.939 --> 00:00:59.939
Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa suna neman gafara

00:00:59.939 --> 00:01:01.939
Ina tsammanin ya fada

00:01:01.939 --> 00:01:06.939
Shi kuwa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ya tafi

00:01:06.939 --> 00:01:13.939
Amma istigfari yana tare da ku har zuwa ranar tashin kiyama
