1 00:00:00,460 --> 00:00:03,459 Orchard Al-Huda 2 00:00:03,459 --> 00:00:07,940 Allah madaukakin sarki yace 3 00:00:07,940 --> 00:00:14,939 Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa kana cikinsu 4 00:00:14,939 --> 00:00:23,600 Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa suna neman gafara 5 00:00:23,600 --> 00:00:26,600 An kar~o daga Fadalah ]an Ubaid Allah Ya yarda da shi 6 00:00:26,600 --> 00:00:31,600 Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce 7 00:00:31,600 --> 00:00:36,600 Bawa ya tsira daga azabar Allah matukar ya nemi gafarar Allah 8 00:00:36,600 --> 00:00:38,789 Ahmed ne ya rawaito 9 00:00:38,789 --> 00:00:42,939 Amfani 10 00:00:42,939 --> 00:00:44,939 Daga Abu Burdah 11 00:00:44,939 --> 00:00:46,939 Cewar Abu Musa 12 00:00:46,939 --> 00:00:49,939 Akwai aminci guda biyu a cikin ku 13 00:00:49,939 --> 00:00:54,939 Fadinsa: Allah ba zai yi musu azaba ba alhali kana cikinsu 14 00:00:54,939 --> 00:00:59,939 Kuma Allah ba zai yi musu azaba ba, alhali kuwa suna neman gafara 15 00:00:59,939 --> 00:01:01,939 Ina tsammanin ya fada 16 00:01:01,939 --> 00:01:06,939 Shi kuwa Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ya tafi 17 00:01:06,939 --> 00:01:13,939 Amma istigfari yana tare da ku har zuwa ranar tashin kiyama