WEBVTT

00:00:00.460 --> 00:00:05.000
2- Bustan Al-Huda

00:00:05.000 --> 00:00:07.500
3- Allah Ta’ala ya ce

00:00:07.500 --> 00:00:31.589
4- Ka ce ya ku bayiNa wadanda suka yi zalunci a kansu, kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Allah yana gafarta zunubai baki daya. Lalle Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai.

00:00:31.589 --> 00:00:35.990
5- An karbo daga Huzaifa bn Al-Yaman Allah Ya yarda da su ya ce

00:00:35.990 --> 00:00:46.689
6- Ni mutum ne mai zagin iyalaina, sai na ce ya Manzon Allah, na ji tsoron kada harshen wuta ya shige ni.

00:00:46.689 --> 00:00:52.689
7-Manzon Allah sallal Lahu alayhi wa alihi wa sallam ya ce: Ina kuke wajen neman gafara?

00:00:52.689 --> 00:00:57.570
8- Ina rokon Allah gafara sau dari a rana

00:00:57.570 --> 00:01:03.810
9- Karfe na harshe yana da amfani

00:01:03.810 --> 00:01:09.450
10- Daga hukuncin neman gafara shine yin nuni da yatsa daya

00:01:09.450 --> 00:01:13.950
11- An kar~o daga Abdullahi ]an Abbas Allah Ya yarda da su duka ya ce

00:01:13.950 --> 00:01:19.950
12- Mas'alar ita ce ta daga hannunka daidai da tafin hannunka ko wajensu

00:01:19.950 --> 00:01:24.450
13- Istigfari shine yin nuni da yatsa daya

00:01:24.450 --> 00:01:28.450
12- Addu'a ita ce mika hannayenka duka
