1 00:00:00,460 --> 00:00:05,000 2- Bustan Al-Huda 2 00:00:05,000 --> 00:00:07,500 3- Allah Ta’ala ya ce 3 00:00:07,500 --> 00:00:31,589 4- Ka ce ya ku bayiNa wadanda suka yi zalunci a kansu, kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Allah yana gafarta zunubai baki daya. Lalle Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai. 4 00:00:31,589 --> 00:00:35,990 5- An karbo daga Huzaifa bn Al-Yaman Allah Ya yarda da su ya ce 5 00:00:35,990 --> 00:00:46,689 6- Ni mutum ne mai zagin iyalaina, sai na ce ya Manzon Allah, na ji tsoron kada harshen wuta ya shige ni. 6 00:00:46,689 --> 00:00:52,689 7-Manzon Allah sallal Lahu alayhi wa alihi wa sallam ya ce: Ina kuke wajen neman gafara? 7 00:00:52,689 --> 00:00:57,570 8- Ina rokon Allah gafara sau dari a rana 8 00:00:57,570 --> 00:01:03,810 9- Karfe na harshe yana da amfani 9 00:01:03,810 --> 00:01:09,450 10- Daga hukuncin neman gafara shine yin nuni da yatsa daya 10 00:01:09,450 --> 00:01:13,950 11- An kar~o daga Abdullahi ]an Abbas Allah Ya yarda da su duka ya ce 11 00:01:13,950 --> 00:01:19,950 12- Mas'alar ita ce ta daga hannunka daidai da tafin hannunka ko wajensu 12 00:01:19,950 --> 00:01:24,450 13- Istigfari shine yin nuni da yatsa daya 13 00:01:24,450 --> 00:01:28,450 12- Addu'a ita ce mika hannayenka duka