WEBVTT

00:00:00.460 --> 00:00:03.459
Orchard Al-Huda

00:00:03.459 --> 00:00:08.160
Allah madaukakin sarki yace

00:00:08.160 --> 00:00:24.120
Duk wanda ya aikata sharri ko ya zalunci kansa sannan ya nemi gafarar Allah, zai sami Allah Mai gafara ne Mai jin kai

00:00:24.120 --> 00:00:28.120
An kar~o daga Anas bn Malik Allah Ya yarda da shi ya ce:

00:00:28.120 --> 00:00:32.119
Na ji Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa

00:00:32.119 --> 00:00:39.149
Ina rantsuwa da wanda raina ke Hannunsa, ko kuma da wanda ran Muhammadu yake a hannunsa

00:00:39.149 --> 00:00:45.149
Idan kun yi zunubi har zunubanku sun cika sarari tsakanin sama da ƙasa

00:00:45.149 --> 00:00:49.149
Sannan ka nemi gafarar Allah zai gafarta maka

00:00:49.149 --> 00:00:55.149
Ina rantsuwa da wanda ran Muhammadu ke Hannunsa, ko kuma da wanda raina ke hannunSa

00:00:55.149 --> 00:01:00.149
Kuma dã ba ku yi zunubi ba, dã Allah Ya zo da mutãne mãsu laifi

00:01:00.149 --> 00:01:04.150
Sannan su nemi gafarar Allah kuma Ya gafarta musu

00:01:04.150 --> 00:01:06.500
Ahmed ne ya rawaito

00:01:06.500 --> 00:01:09.530
Amfani

00:01:09.530 --> 00:01:13.709
Kuma aka ce wa Al-Hasan Allah Ya yi masa rahama

00:01:13.709 --> 00:01:17.780
Shin dayanmu baya jin kunyar neman gafarar Ubangijinsa akan zunubansa?

00:01:17.780 --> 00:01:22.780
Sannan ya dawo, sannan ya nemi gafara, sannan ya dawo

00:01:22.780 --> 00:01:23.780
Sai ya ce

00:01:23.780 --> 00:01:27.780
Shaiɗan zai so ya yaudare ka da ikonsa

00:01:27.780 --> 00:01:30.780
Kar ka gajiya da neman gafara

00:01:30.780 --> 00:01:33.900
An ruwaito yana cewa:

00:01:33.900 --> 00:01:37.900
Ni ina ganin wannan ba komai ba ne face dabi’un muminai

00:01:37.900 --> 00:01:42.900
Wannan yana nufin cewa duk lokacin da mumini ya yi zunubi, ya tuba
