1 00:00:00,460 --> 00:00:03,459 Orchard Al-Huda 2 00:00:03,459 --> 00:00:08,160 Allah madaukakin sarki yace 3 00:00:08,160 --> 00:00:24,120 Duk wanda ya aikata sharri ko ya zalunci kansa sannan ya nemi gafarar Allah, zai sami Allah Mai gafara ne Mai jin kai 4 00:00:24,120 --> 00:00:28,120 An kar~o daga Anas bn Malik Allah Ya yarda da shi ya ce: 5 00:00:28,120 --> 00:00:32,119 Na ji Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa 6 00:00:32,119 --> 00:00:39,149 Ina rantsuwa da wanda raina ke Hannunsa, ko kuma da wanda ran Muhammadu yake a hannunsa 7 00:00:39,149 --> 00:00:45,149 Idan kun yi zunubi har zunubanku sun cika sarari tsakanin sama da ƙasa 8 00:00:45,149 --> 00:00:49,149 Sannan ka nemi gafarar Allah zai gafarta maka 9 00:00:49,149 --> 00:00:55,149 Ina rantsuwa da wanda ran Muhammadu ke Hannunsa, ko kuma da wanda raina ke hannunSa 10 00:00:55,149 --> 00:01:00,149 Kuma dã ba ku yi zunubi ba, dã Allah Ya zo da mutãne mãsu laifi 11 00:01:00,149 --> 00:01:04,150 Sannan su nemi gafarar Allah kuma Ya gafarta musu 12 00:01:04,150 --> 00:01:06,500 Ahmed ne ya rawaito 13 00:01:06,500 --> 00:01:09,530 Amfani 14 00:01:09,530 --> 00:01:13,709 Kuma aka ce wa Al-Hasan Allah Ya yi masa rahama 15 00:01:13,709 --> 00:01:17,780 Shin dayanmu baya jin kunyar neman gafarar Ubangijinsa akan zunubansa? 16 00:01:17,780 --> 00:01:22,780 Sannan ya dawo, sannan ya nemi gafara, sannan ya dawo 17 00:01:22,780 --> 00:01:23,780 Sai ya ce 18 00:01:23,780 --> 00:01:27,780 Shaiɗan zai so ya yaudare ka da ikonsa 19 00:01:27,780 --> 00:01:30,780 Kar ka gajiya da neman gafara 20 00:01:30,780 --> 00:01:33,900 An ruwaito yana cewa: 21 00:01:33,900 --> 00:01:37,900 Ni ina ganin wannan ba komai ba ne face dabi’un muminai 22 00:01:37,900 --> 00:01:42,900 Wannan yana nufin cewa duk lokacin da mumini ya yi zunubi, ya tuba