WEBVTT

00:00:00.000 --> 00:00:06.410
Hadisai arba'in akan falalar sadaka

00:00:06.410 --> 00:00:09.849
An kar~o daga Abu Musa Al-Ash’ari Allah Ya yarda da shi

00:00:09.849 --> 00:00:14.119
An kar~o daga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya ce

00:00:14.119 --> 00:00:17.339
Wajibi ne kowane musulmi ya bayar da sadaka

00:00:17.339 --> 00:00:20.100
Suka ce: Ya Manzon Allah

00:00:20.100 --> 00:00:21.940
Duk wanda bai same shi ba

00:00:21.940 --> 00:00:23.059
Yace

00:00:23.059 --> 00:00:24.699
Yana aiki da hannunsa

00:00:24.699 --> 00:00:28.019
Yana amfanar kansa da yin sadaka

00:00:28.019 --> 00:00:29.140
Suka ce

00:00:29.219 --> 00:00:31.019
Idan ba'a samu ba

00:00:31.019 --> 00:00:32.179
Yace

00:00:32.179 --> 00:00:35.299
Taimaka wa matsananciyar bukata

00:00:35.299 --> 00:00:36.500
Suka ce

00:00:36.500 --> 00:00:38.340
Idan ba'a samu ba

00:00:38.340 --> 00:00:39.500
Yace

00:00:39.500 --> 00:00:41.820
Bari ya yi da alheri

00:00:41.820 --> 00:00:44.140
Da kuma nisantar sharri

00:00:44.140 --> 00:00:47.179
Ita ce sadaka a gare shi

00:00:47.179 --> 00:00:49.939
Bukhari da Muslim ne suka ruwaito
