WEBVTT

00:00:00.000 --> 00:00:05.000
Hadisai arba'in akan falalar sadaka

00:00:05.000 --> 00:00:09.740
An kar~o daga Abdullahi xan Mas’ud Allah Ya yarda da shi

00:00:09.740 --> 00:00:13.740
An kar~o daga Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya ce

00:00:13.740 --> 00:00:16.800
Kowane rance sadaka ne

00:00:16.800 --> 00:00:19.089
Al-Tabarani ne ya ruwaito shi

00:00:19.089 --> 00:00:22.089
Albani ya sanya shi a matsayin hasan

00:00:22.089 --> 00:00:24.920
A cikin wata ruwaya ya ce:

00:00:24.920 --> 00:00:28.949
Wanda ya bawa musulmi rancen dirhami sau biyu

00:00:28.949 --> 00:00:31.949
Ya kasance kamar lokacin sadaka

00:00:31.949 --> 00:00:35.270
Al-Shawkani, Allah ya yi masa rahama, ya ce

00:00:35.270 --> 00:00:39.270
Akwai shaidar cewa mutum ya ba da rancen wani abu sau biyu

00:00:39.270 --> 00:00:43.270
Yana daukan wurin bada sadaka sau daya
