WEBVTT

00:00:00.460 --> 00:00:03.459
Orchard Al-Huda

00:00:03.459 --> 00:00:08.259
Allah madaukakin sarki yace

00:00:08.259 --> 00:00:13.259
Ku sani babu abin bautawa da gaskiya sai Allah

00:00:13.259 --> 00:00:19.260
Kuma ka nemi gafarar zunubinka da muminai maza da muminai

00:00:19.260 --> 00:00:24.260
Kuma Allah Ya san inda za ku juya da inda kuke hutawa

00:00:24.260 --> 00:00:29.149
An kar~o daga Abdullahi xan Umar Allah Ya yarda da shi

00:00:29.149 --> 00:00:33.149
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce

00:00:33.149 --> 00:00:38.179
Babu mafi alherin zikiri face babu abin bautawa face Allah

00:00:38.179 --> 00:00:42.179
Babu wata addu'a da tafi neman gafara

00:00:42.179 --> 00:00:45.880
Amfani

00:00:45.880 --> 00:00:48.880
Akwai musulmi sama da biliyan daya a duniya

00:00:48.880 --> 00:00:53.880
Kuma wadanda suka mutu daga cikinsu, babu mai iya kirga adadinsu sai Allah

00:00:53.880 --> 00:00:56.939
Idan musulmi ya nemi gafara ga yan uwansa

00:00:56.939 --> 00:01:01.140
Kuma a sãka wa kõwane rai daga gare su

00:01:01.140 --> 00:01:03.140
Allah madaukakin sarki yace

00:01:03.140 --> 00:01:09.140
Kuma waɗanda suka zo daga bãyansu suka ce: "Yã Ubangijinmu!

00:01:09.140 --> 00:01:13.140
Kuma zuwa ga ’yan’uwanmu da suka gabace mu da imani

00:01:13.140 --> 00:01:18.140
Kuma kada ka sanya wani ƙiyayya a cikin zukatanmu ga waɗanda suka yi ĩmãni

00:01:18.140 --> 00:01:22.140
Ya Ubangijinmu, Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai
