1 00:00:00,460 --> 00:00:03,459 Orchard Al-Huda 2 00:00:03,459 --> 00:00:08,259 Allah madaukakin sarki yace 3 00:00:08,259 --> 00:00:13,259 Ku sani babu abin bautawa da gaskiya sai Allah 4 00:00:13,259 --> 00:00:19,260 Kuma ka nemi gafarar zunubinka da muminai maza da muminai 5 00:00:19,260 --> 00:00:24,260 Kuma Allah Ya san inda za ku juya da inda kuke hutawa 6 00:00:24,260 --> 00:00:29,149 An kar~o daga Abdullahi xan Umar Allah Ya yarda da shi 7 00:00:29,149 --> 00:00:33,149 Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce 8 00:00:33,149 --> 00:00:38,179 Babu mafi alherin zikiri face babu abin bautawa face Allah 9 00:00:38,179 --> 00:00:42,179 Babu wata addu'a da tafi neman gafara 10 00:00:42,179 --> 00:00:45,880 Amfani 11 00:00:45,880 --> 00:00:48,880 Akwai musulmi sama da biliyan daya a duniya 12 00:00:48,880 --> 00:00:53,880 Kuma wadanda suka mutu daga cikinsu, babu mai iya kirga adadinsu sai Allah 13 00:00:53,880 --> 00:00:56,939 Idan musulmi ya nemi gafara ga yan uwansa 14 00:00:56,939 --> 00:01:01,140 Kuma a sãka wa kõwane rai daga gare su 15 00:01:01,140 --> 00:01:03,140 Allah madaukakin sarki yace 16 00:01:03,140 --> 00:01:09,140 Kuma waɗanda suka zo daga bãyansu suka ce: "Yã Ubangijinmu! 17 00:01:09,140 --> 00:01:13,140 Kuma zuwa ga ’yan’uwanmu da suka gabace mu da imani 18 00:01:13,140 --> 00:01:18,140 Kuma kada ka sanya wani ƙiyayya a cikin zukatanmu ga waɗanda suka yi ĩmãni 19 00:01:18,140 --> 00:01:22,140 Ya Ubangijinmu, Kai ne Mai tausayi, Mai jin ƙai