WEBVTT

00:00:00.530 --> 00:00:03.529
Aya da tafsiri

00:00:03.529 --> 00:00:07.580
Allah madaukakin sarki yace

00:00:07.580 --> 00:00:30.699
Ka ce: Ya ku bayiNa waxanda suka yi zalunci a kansu, kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Allah yana gafarta zunubai baki daya. Lalle Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai.

00:00:30.699 --> 00:00:45.700
Wannan ya shafi dukkan zunubai, kamar kafirci, shirka, zato, riya, kisa, fasikanci, da sauran zunubai. Duk wanda ya tuba daga daya daga cikin wadannan, Allah zai karbi tubarsa.

00:00:45.700 --> 00:00:47.890
Tafsirin Ibn Kathir
