1 00:00:00,530 --> 00:00:03,529 Aya da tafsiri 2 00:00:03,529 --> 00:00:07,580 Allah madaukakin sarki yace 3 00:00:07,580 --> 00:00:30,699 Ka ce: Ya ku bayiNa waxanda suka yi zalunci a kansu, kada ku yanke tsammani daga rahamar Allah. Allah yana gafarta zunubai baki daya. Lalle Shĩ ne Mai gãfara, Mai jin ƙai. 4 00:00:30,699 --> 00:00:45,700 Wannan ya shafi dukkan zunubai, kamar kafirci, shirka, zato, riya, kisa, fasikanci, da sauran zunubai. Duk wanda ya tuba daga daya daga cikin wadannan, Allah zai karbi tubarsa. 5 00:00:45,700 --> 00:00:47,890 Tafsirin Ibn Kathir